Kakakin jam'iyyar APC Timi Frank ya ce Uwargidan shugaban Kasa Aisha Buhari ta yi matukar Burge su sannan ta fadi abinda ke cikin zuciyar mafi yawa daga cikin 'ya'yan jam'iyyar ta APC.
Ya ya bi Aisha Buhari akan jajircewarta wajen bayyana ra'ayinta akan yadda mai gidanta yake gudanar da shugabancin kasa Najeriya.
Me za kuce akan hakan?
Title :
Aisha Buhari ta Burge mu - Timi Frank
Description : Kakakin jam'iyyar APC Timi Frank ya ce Uwargidan shugaban Kasa Aisha Buhari ta yi matukar Burge su sannan ta fadi abinda ke cikin zuciy...
Rating :
5