Shahararren jarumin nan na Kannywood Adam A. Zango ya janye kudurin shi na barin fim.
Daya daga cikin masu bada umarni a fim din Hausa, Falalu Dorayi ne ya bayyana hakan a shafin shi na instagram.
Da yawa daga cikin 'yan fim da masoya Adam A. Zango sun bayyana saurin yanke hukucin da ya yi akan bacin rai kuma suna mai ba shi shawara da ya yi hakuri.
Falalu Daurayi ya kara da ba 'yan jaridu shawara su guji yada labaran karya.
Title :
Adam A. Zango Ya Janye Batun Daina Fita A Fina-finai - Falalu Dorayi
Description : Shahararren jarumin nan na Kannywood Adam A. Zango ya janye kudurin shi na barin fim. Daya daga cikin masu bada umarni a fim din Hausa, Fa...
Rating :
5