A karon farko tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya wanke tsohon mai ba shi shawara kan tsaro, Sambo Dasuki inda ya nuna cewa sabanin yadda ake zato, Dasuki bai saci dala bilyan 2.2 ba na kudaden makamai
Wannan ikirari na tsohon shugaban yana zuwa ne a daidai lokacin da hukumar EFCC ta cafke tsohon kakakin shugaban, Reuben Abati bisa zargin rashawa tare da tsohon ministan Abuja, Bala Mohammaed
Title :
A Karon Farko Goodluck Jonathan Ya Wanke Dasuki
Description : A karon farko tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya wanke tsohon mai ba shi shawara kan tsaro, Sambo Dasuki inda ya nuna cewa sabanin ...
Rating :
5