Shahararren dan kasuwannan kuma wanda ya fi kowa kudi a nahiyar Afrika, Aliko Dangote yace nan da shekara 4 masu zuwa zai siya kungiyar kwallon kafa na Arsenal dake kasar Ingila.
Dangote yace ya na so ya dan natsane tukuna saboda abubuwa sun yi masa yawa yanzu amma da zaran ya kammala su zai mallaki kungiyar.
Ya kara da cewa idan har hakan ta yiwu, to zai canza fasalin kungiyar ba kamar yadda ake gudanar da ita ba yanzu hakan.
Premium Times Hausa
Title :
Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da Shekara 4 - Aliko Dangote
Description : Shahararren dan kasuwannan kuma wanda ya fi kowa kudi a nahiyar Afrika, Aliko Dangote yace nan da shekara 4 masu zuwa zai siya kungiyar kwa...
Rating :
5