Wata tawagar jami’an yan sandan jihar legas sun damke babban faston cocin Tongue of Fire Restoration Ministry, Chukwuma Nkwocha.
Rahotanni sun nuna cewa wani fasto yana ajiye yara yan mata kimanin 30 ya musu fyade a cikin cocinsa. Yan matan na a shekaru 10 zuwa 15. Ya yaudari yaran ne saboda basuda wurin zama da kwanciya.Tawagar jami’an yan sanda sun damke Nkwocha ne a ranar talata, 31 ga watan agusta a lokaci bautan cocin a cikin cocin da kke unguwan Sogunle a jihar Legas; bayan mun samu labarin cewa yana yi ma yan mata fyade. An dauke shi daga cocin da yara matan. Kakakin jami’an yan sandar jihar, Dolapo Badmus, ta tabbatar da damkewan. Tace: “Ofishin yan sanda sun ceto kimanin yan mata 30 daga cikin cocin,kuma biyu daga cikin su sunce sun san shi . har yanzu ana gudanar da bincike.”
Naij Hausa
Title :
Yan Sanda Sun Kama Fasto Mai Fyade Wa Yara
Description : Wata tawagar jami’an yan sandan jihar legas sun damke babban faston cocin Tongue of Fire Restoration Ministry, Chukwuma Nkwocha. Rahotanni ...
Rating :
5