Fitaccen dan siyasar nan, Alhaji Maitama Sule ya yi kira ga Shugaban Kasa, Muhammad Buhari kan ya tanadi wata doka wadda za ta haramta wa duk wani da aka samu da laifin satar kudin gwamnati shiga harkar siyasa.
Ya kara da cewa dole gwamnati ta tanadi wata doka wadda za ta ba ta damar karkatar da kudaden sata da aka karbo wajen yi wa jama'a ayyukan raya kasa inda ya yaba bisa irin kokarin da hukumar EFCC ke yi na yaki da cin hanci da rashawa.
Title :
Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harkar Siyasa - Maitama Sule
Description : Fitaccen dan siyasar nan, Alhaji Maitama Sule ya yi kira ga Shugaban Kasa, Muhammad Buhari kan ya tanadi wata doka wadda za ta haramta wa d...
Rating :
5