Wani yaro wanda aka sakaye sunansa yayi ma wani dan shekara 9 fyade a Blackpool a kasar Ingila.
An samu labarin ne bayan mahaifiyar yaron da aka yima fyade ta kamasu cikin daki akan katifar ta.Bincike ya nuna cewa sun kasance suna yin haka har kusan sau 15 amma suna boyewa.Yayinda ake hira da yan sanda, yaron yace ya kasance yana yi masa fyade duk lokacin da sukayi wasa tare.
Yaron yace:
“Ayi mini afuwa, ban san dalilin da yasa nayi haka ba.”
Baya ga haka,yaron ya sake kokarin lalata ta hanyar taba wani dan shekar 7 da kuma 11 bayan an basa beli. Yaron ya amsa laifin fyaden da kuma taba wasu.
An tsare shi a Kotun majistaren Blackpool kafin yanke maa hukunci a kotun Preston Crown.
source: Naija Hausa
Title :
Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
Description : Wani yaro wanda aka sakaye sunansa yayi ma wani dan shekara 9 fyade a Blackpool a kasar Ingila. An samu labarin ne bayan mahaifiyar yaron d...
Rating :
5