Wani Lauya ya maka shugaban kasa Muhammadu Buhari a kotu saboda rashin nada wani dan asalin jihar Kogi Minista.Lauyan mai suna Daniel Makolo yace yayi hakan ne saboda ganin cewa tun bayan mutuwan James Ocholi a hatsarin Mota har yanzu shugaban kasa Buhari bai nada wani da ga jihar ba a madadinsa.Ya ce kin nadawan ya saba ma dokar kasa.Daniel Makolo ya shigar da karan ne yau a garin Lokoja,
Title :
Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
Description : Wani Lauya ya maka shugaban kasa Muhammadu Buhari a kotu saboda rashin nada wani dan asalin jihar Kogi Minista. Lauyan mai suna Daniel ...
Rating :
5