Yadda Wani Kurma Kuma Bebe Ya Yi Fyade Ga 'Yar Wata Shida A Yobe
Rundunar Kare Fararen Hula ta Kasa reshen jihar Yobe, ta cafke wani kurma kuma Bebe mai shekaru 40 bisa laifin yi wa wata jaririya 'yar wata Shida fyade a garin Potiskum.
Da yake karin haske game da batun, Shugaban rundunar, Dr. Muhammad Fari ya ce, kurman mai suna Shu'aibu Danladi zai fuskanci hukuncin fyade inda ya nuna cewa a halin yanzu ana duba lafiyar jaririyar a asibitin koyarwa na Jami'an Maiduguri inda kurman ya yi sanadiyyar barka mata farji har zuwa wurin bayan- gidanta.
Title :
Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
Description : Yadda Wani Kurma Kuma Bebe Ya Yi Fyade Ga 'Yar Wata Shida A Yobe Rundunar Kare Fararen Hula ta Kasa reshen jihar Yobe, ta cafke wani ku...
Rating :
5