Rundunar 'yan sandan Legas ta cafke wani Fasto mai suna Archie Morrow bisa zargin damfarar wasu mata har su 499 na zunzurutun kudade har Naira milyan hudu.
Rahotanni sun nuna cewa faston ya nemi kowace mata ta bayar da 7,000 a kan cewa zai ba su rancen kudi na 150,000 wanda bayan ya karbi kudin sai ya canja wurin zama.
Source Rariya
Title :
Wani Fasto Ya Damfari Mata 499 Naira Milyan Hudu
Description : Rundunar 'yan sandan Legas ta cafke wani Fasto mai suna Archie Morrow bisa zargin damfarar wasu mata har su 499 na zunzurutun kudade har...
Rating :
5