Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari Kan Bututun Mai Dake Garin Bonny A Yankin Niger Delte
Tsagerun sun bayyana cewa sun kai harin ne domin yin tuni ga gwamnatin tarayya kan yadda take yin tafiyar hawainiya a zaman sulhun da za a yi tsakanin bangarorin biyu.
Title :
Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
Description : Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari Kan Bututun Mai Dake Garin Bonny A Yankin Niger Delte Tsagerun sun bayyana cewa sun kai harin ne domin yi...
Rating :
5