Mata da yawa musamman yan mata basu fahimci matsiba ballantana susan lokacin yinsa da kuma yanda akeyinsaba Sudai kawai daga lokacin bikin mace yazo sai kaga tanata saka abubuwa a farjinta da sunan matsi kuma wani lokacin wannan shine yake jawowa mata infection
YAYA AKEMATSI? shidai matsi kala ukune kuma kowanne yanada muhimmanci a wajen mace matukar tanaso lokacin jima i tarinka rudarda mijinta yana sumbatu.. (1) akwai matsi
Wanda akeyinsa don mace farjinta ya tsuke ya zama amatse shikuma wannan babu meyi sai Wacce farjinta ya bude ko dalilin haifuwa ko kuma anyi mata fyade ma ana wacce ta
rasa budurcinta to ita zatayi na tsuke farji to amma wasu yanmata suna kuskure wajen yin tsarki da ruwan bagaruwa da kuma matsi me matse gaban mace bayan sunada budurcinsu to irinsune bayan anyi aure zakaga mijinta ya kasa shigarta da wuri saboda kofar ta matse da yawa wasu sai sunyi wata daya ko biyu suna fama ga zafinda mace zataji idan suna jimai (2) sannan akwai matsi da akeyinsa don mace ta kara dandano wajen jima i wato saka me gida kukan dadi shi kuma wannan kowacce mace zatayishi budurwa ko matar aure saidai akwai sharadi dole sai farjinki ya zama a tsaftace kina tsarki da ruwan dumi lokacinda kika gama al ada kuma kiyida ruwan dumin da ganyen magarya
aciki sannan dama kinada sabulu na musamman Wanda aka tanadeshi don wanke farji domin ba aso mace tarinka wanke gabanta da sabulun wanka sannan abinda zaki saka ya zama yanada inganci ba komai kikaji labarinsa ki sakaba Wato ita mace idan har zata iya kiyaye tsaftar gabanta babu ruwanta
da saka abu Wanda zai kara mata dadi saboda da yawa shigar kwayoyin cutane suke kashe gaban mace take zama babu dandano (3) sai kuma matsi Wanda akeyinsa donmagance cututtukan gaban mace kamar asaka garin hulba
acikin ruwan dumi arinka zama aciki da dai sauran hanyoyi
da mace zatabi don ta kiyaye lafiyar gabanta
Title :
Shawar Wari Akan Amare Masu Yin Matsi
Description : Mata da yawa musamman yan mata basu fahimci matsiba ballantana susan lokacin yinsa da kuma yanda akeyinsaba Sudai kawai daga lokacin b...
Rating :
5