shahhararen mawakin hausa Saeed nagudu na shirin yin waka da
Ayodeji Ibrahim Balogun wanda akafi sanni da WIZKID.shidai jarumi ya bayyana haka ne a shafin sa na instagram.a yanda ya sanya hoton sabon manaja sa tare da wizkid yake cewa
'' Yanxu lokaci yayi na asan shi a Duniya Insha Allah .
Ga Sabon Manaja tare da wizkid a lagos,yayin
shirya mun abu babba'''
Ga bayyani sa daga shafin instagram
Title :
Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
Description : shahhararen mawakin hausa Saeed nagudu na shirin yin waka da Ayodeji Ibrahim Balogun wanda akafi sanni da WIZKID.shidai jarumi ya bayyan...
Rating :
5