Rahotanni daga kauyen Kwoi da ke karamar hukumar Jaba a jihar Kaduna sun tabbatar da cewa a karo na uku, wani sabon girgizar kasa ya sake aukuwa a yankin.
Da yake tabbatar da batun, Shugaban Hukumar Bada Agajin Gaggawa na Kaduna, Ezekiel Baba-Karikarfi ya ce Al'amarin ya auku ne bayan mako guda da aukuwar girgizar kasan inda ya nuna cewa
Rariya
Title :
Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
Description : Rahotanni daga kauyen Kwoi da ke karamar hukumar Jaba a jihar Kaduna sun tabbatar da cewa a karo na uku, wani sabon girgizar kasa ya sake a...
Rating :
5