ya sanda a jihar legas sun kama wani mutum da yayi wa yarsa me shekara sha biyar fyade. shidai mutumin me suna Uchena Tony Ehumadu an kama shi ne bayan matar sa ta kawo karan shi wa yan sanda.
A bayanin matar uchena ta shaida wa yan sanda cewa a duk randa take wajen aikin ta a lokacin ne mijin na ta na samun dama yin fyade wa yarsu..
ga Hotunan sa daga kasa