Wani Matashi Ne Da Aka Kama Garin Surulere Dake Jihar Lagos A Kwanakin Baya, Inda Yake Shigar Mata Yana Damfarar Maza.. A yayin da jami'an tsaro suka kama shi, sun gano cewa ruwan leda (pure water) ya cusa a kirji.
Title :
Photos: Yan Sanda Sun Kama Matashi Da Ke Shigar Mata
Description : Wani Matashi Ne Da Aka Kama Garin Surulere Dake Jihar Lagos A Kwanakin Baya, Inda Yake Shigar Mata Yana Damfarar Maza.. A yayin da jami'...
Rating :
5