Yan bindiga a jihar Kaduna sun sace wata malama makaranta me suna Fatima Umar a Kaduna.. An sace ta ne a gidan ta.
Dan uwa ita Fatima ne ya bayyana wa mutane a shafin sa na Facebook.. a yanda ya ke nima a taimaka musu da addu'a..Fatima dai matan aure ce. mijin ta malamin a jami'i ABU da ke zaria
Allah ya sa mu dace
Title :
Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta Kaduna
Description : Yan bindiga a jihar Kaduna sun sace wata malama makaranta me suna Fatima Umar a Kaduna.. An sace ta ne a gidan ta. Dan uwa ita Fatima ne ya...
Rating :
5