A yunkurin dakile mummunan harin da 'yan Boko Haram suka kaiwa sojojin Nijeriya a kauyen Logomani dake tsakanin titin Dikwa da Gambarou, sojojin sun yi nasarar kashe 22 daga cikin 'yan bindigan.
Lamarin wanda ya auku da misalin karfe goma na safiyar yau, sojoji hudu sun rasa ransu a yayin artabun.
Title :
Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram Guda 22
Description : A yunkurin dakile mummunan harin da 'yan Boko Haram suka kaiwa sojojin Nijeriya a kauyen Logomani dake tsakanin titin Dikwa da Gambarou...
Rating :
5