Rundunar sojojin najeriya dakke yaki da yan ta’adda ta mika iyalan
yan ta’addan da aka kama wajan yara fiya da 600 da yan mata dayawa wajan
gwamnatin jahar Borno.
A jawabinshi gwamnan jahar yacce za’a gina katafaren makarantu domin tarbiyantar da yan yaran da yan matan:
Title :
Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Haram Wa Gwamnatin Borno
Description : Rundunar sojojin najeriya dakke yaki da yan ta’adda ta mika iyalan yan ta’addan da aka kama wajan yara fiya da 600 da yan mata dayawa w...
Rating :
5