Jami’an tsaro sun kulle ne bayan dakatad da shi da akayi sanadiyar kin gurfanar da kansa gaban kwamitin ladabtarwa tattare da tuhumar aragizon kasafin kudin da ya yayi ma shugabannin majalisar.
A ranan laraba, 28 ga watan Satumba majalisar wakilan tarayya ta dakatad da Jibrin na tsawon zaman majalisa 180. Kana kuma ba zai iya rike wata mukami a wannan majalisar ba har karewan wa’adin ta.
Shi kuma Abdulmumin Jibrin ya bayyana cewa wannan abu da sukayi shirme ne kuma ba zai yiwu ba.
Title :
Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumini Jibrin
Description : Jami’an tsaro sun kulle ne bayan dakatad da shi da akayi sanadiyar kin gurfanar da kansa gaban kwamitin ladabtarwa tattare da tuhumar aragiz...
Rating :
5