Hannunsa Ya Makale A Jikin Kur'ani Bayan Ya Yi Yunkurin Yin Batanci Ga Kur'anin
Daga Shafin Biyora
Ya yi yinkurin aikata rubutun batanci a jikin Littafin Al-kurani mai tsarki, inda hannunsa ya makale a jikin Kur,anin.
Wakilin gidan jaridar NEWS RESCUE Branden Ortonor wanda ya tabbatar da labarin a shafinsa na twitter, ya ce ya ga mutumin da idonsa a lokacin da yake ta ihun neman dauki bayan da hannunsa ya makale a jikin Kur,anin.
Brenden ya ce mutumin ya fara gudanar da mummunan aikin nasa ne a gida inda ya zana tambarin Cross a jikin Kur,ani, wanda kafin ya kai ga aikata ragowar rubutun da ya yi niyya, kawai sai ya ji hannunsa ya makale, kamar yadda yake shaidawa mutanen da suka taru a wajen.
Har zuwa lokacin hada wannan rahoton littafin Kur,ani yana makale a hannun mutumin......
Source Rariya news
Title :
Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'ani Bayan Ya Yi Yunkuri Yin Batanci
Description : Hannunsa Ya Makale A Jikin Kur'ani Bayan Ya Yi Yunkurin Yin Batanci Ga Kur'anin Daga Shafin Biyora Ya yi yinkurin aikata rubutun b...
Rating :
5