A wani gari mai suna Maguru da ke kasar Bangladesh ne aka haife shi a asibiti wanda duk jikansa a tattare, sannan da gashi duk a gadon bayansa.
Sai dai a lokacin da likitoci suka razana da ganin wannan yaro, su iyayensa murna ne duk ta kama su suna fadin Allah ne ya yi masu wannan baiwa.
source Zuma Times
Title :
Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
Description : A wani gari mai suna Maguru da ke kasar Bangladesh ne aka haife shi a asibiti wanda duk jikansa a tattare, sannan da gashi duk a gadon baya...
Rating :
5