fitattaciyar jarumar Nollywood Funke Akindele wacce aka fi sani Jennifer mai shekaru 39 da haihurwa sunyi aure sirri da fitattacen mawaki JJC Skilz a birnin London, ko da ya ke dangin mawakin sun musanta wannan aure, ku biyo mu domin jin cikakkiyar hirarmu.
Title :
Photos: Funke Akindele Tayi Aure A Sirrin Ce
Description : fitattaciyar jarumar Nollywood Funke Akindele wacce aka fi sani Jennifer mai shekaru 39 da haihurwa sunyi aure sirri da fitattacen mawaki JJ...
Rating :
5