Kamfani sadarwa MTN ta suke shahharuwa mawaka Najeriya Don jazzy,davido da kuma Tiwa savage a mastayin jakadan ta da kuma masu musu talla. Ta mai kulla da cigaba kamfani Amina Oyagbola ta bayanna hakan ne a wani taro da kayi na mane ma labari. a yanda ta gode musu na tallafin da sukayi wa MTN.
Ita dai Amina ta bayyana sabin jakadan su wadan suka hada da Praiz (Praise Adejo); Iyanya (Iyanya Mbuk);Chidinma(Chidinma Ekile); Falz (Folarin Falana); Tekno Miles (Augustine Kelechi) da Skales (Raoul Njeng-Njeng) sauran su hada da – Saka, (Hafiz Oyetoro); Nedu (Steve Onu); Osuofia (NkemOwoh) and Adamu Zango.
Title :
MTN Ta Sauke Don Jazzy,Davido Da Tiwa Savage A Matsayin Jakadan Ta
Description : Kamfani sadarwa MTN ta suke shahharuwa mawaka Najeriya Don jazzy,davido da kuma Tiwa savage a mastayin jakadan ta da kuma masu musu talla. ...
Rating :
5