Allah Ya yi wa Alhaji Abdullahi Musa Dankura rasuwa da ke Unguwar Dandago mai shekaru 96. Ya bar Mata 2 da 'ya'ya 13. Daga cikin su akwai fitaccen dan fim din Hausan nan, Tijjani Asase.
Za a yi jana'izar sa bayan an sauko daga Sallar Idi. Da misalin karfe 10:00 na safe a gidasa da ke filin Korama Dandago ta jihar Kano.
Rariya
Title :
Mahaifin Tijjani Asase Ya Rasu
Description : Allah Ya yi wa Alhaji Abdullahi Musa Dankura rasuwa da ke Unguwar Dandago mai shekaru 96. Ya bar Mata 2 da 'ya'ya 13. Daga cikin su ...
Rating :
5