Karfe 7:00am agogon garin Russia ya nunamin, adaidai wanan lokacin Babban jirgin dasuke ciki na Emirate Airline yay landing, dauko wheelchair yayi yabudeshi ya kwance mata belt ya dauketa yasata akai sanan ya gunguro ta suka fito, lumshe ido yayi lokacin da sassanyar iskan garin ya bugi ilahirin sassan jikinshi sanan ya bude idanuwanshi yana kallon filin jirgin. hango wasu motoci su uku dayayi hadaddu bakake sai sheki suke an rubuta a jikin license plate din ADANMA MATTHEW yasa yay murmushi yace”das my Momma” yakara sauri suka suka sakko daga benen jirgin, Wuraren motocin ya dosa yana kaiwa ya ajiyeta a wurin sanan yasa hannu zai bude marfin motan yaji muryan wata mace da harshen turenci tace”basai ka bude kofa ba,your Momma is right here champion” dawani irin ihu Barr Barraq ya juyo ya rungume wata kakkyawar dattijuwa, baturiyar mace,tana sanye da doguwar riga baki,idanunta sanye da farin glass wacce nasan na matsalar ido ne,ga bodyguards a bayanta kusan su goma,Barraq ya rungume ta yana mata kiss a kumata “I missed yhu mommy!miss yhu soo soo much”chusa hannu tayi acikin gashin kanshi tadan Sosa sanan tace “aika kyaleni na duba daughter na ko” langabe kai yayi tareda fadin no,ya daura kanshi abayanta ahaka suka karasa wurin motar, da sauri yadaga kanshi daga jikinta yakarasa wurin Rufaida daya gani shame shame akasan wurin ga wheelchair ma yafadi, sai alokacin yatuna dayana saurin zuwa rungume Mom yaji yature wani abu, dagata yayi da sauri ya rungume ta “am sorry Rufaida, kiyafemin dan Allah..” Mom ta tsugunna ta karbeta daga hannun Barraq ta rungume ta.
Dago kanta tayi ta shafa fuskarta tace “my Preety daughter” ta manna mata miss a goshi,kallon bodyguards tayi da ido suka bubbude kofofin motar Barraq ya karbeta yasata a cikin mota,Mom ta shiga sanan Barraq ya shiga ya daura kanshi akan kafadar Mum yana mata shagwaba”Mum am hungry wlh,I missed wanan miyan mushroom dinan dakike min” dan harara tamai sanan ta shafa gefen fuskar Rufaida dake kan cinyarta tace” karka daman,Ni yanzu damuwata yata tasamu lafiya” Barraq yay murmushi tareda daga kanshi daga kafadar Mum kaman yay fushi, Mum ta juyo ta kalleshi tai murmushi kama hanunshi tayi ya kalleta ahankali tace “dont be jealous, u will always be my little boy,my little champion and my handsome boy” hawaye yadan ciko idonta ta shafa gefen fuskar shi”u are all I have,I soo much luv yhu son”murmushi yayi ya daura kanshi a kafadarta yace”luv u 2 Mummy ” ta sa hannunta ta shafa kunnenshi dayan hanunta kuma ta shafa kan Rufaida ta lumshe ido tareda fadin”I luv yhu both”.
Wani Babban gida suka sauka, san kowa kin Wanda yarasa gidan daya wadatu da ma’aikata sanye da kayan aiki, suna sauka security ya dauko wheelchair Barraq da kanshi ya fito da ita dan yana kishin yaga wani yataba mai Rufaida ya daurata akan wheelchair chair zai gungurata mum ta rike hannunshi tareda girgiza mai kai, tace”let me,is my duty as a mother nakula da yata”ahankali Barraq ya zame hannunshi, da kanta ta gungurata har cikin main palor, inda wasu manya likitoci su biyu suke gaisheta,bata kulasu ba tawuce bedroom dinta da Rufaida, sanan tafito falo ta amsasu cikin raha kafin su dunguma zuwa bedroom dinta. bayan sun duba bayan tane likitan daya shahara kan matsalar fata yace kawai sufita subashi wuri he can handle d situation. duk suka fita kusan awaya daya yayi a dakin sanan yafito yakira Mum, Barraq yabita suka shiga daki anan yake musu bayanin yamata allurai sanan yasa mata wasu magungunan a ciwon yarufe su da bandeji, kwana bakwai zai dawo ya cire bandejin zasuga ciwokan sun warke tabon yabace. Barraq yace “Dr farfado wan tafa?” Dr Yay murmushi yace “anjima kadan zakuga tafarfado,karku damu” mum tai settling din aljihun shi yatafi.
Zama Mum tai akujera da sauri Barraq ya sanya kanshi akan cinyarta, ya sauke ajiyan zuciya “Mom am so tired” Mum tai murmushi tace”Son Dad dinka yamin complain akanka, anjima idan kaci abinci ka huta Me and yhu will have a serious talk” akasalance ya tabe baki yace”okkk” ya tashi daga jikinta yace” Mum a aikomin da abinci dakina, zanje nai wanka yanzu” ya wuce, juyowa yayi ganin Mum na magana da maid din dake in charge of girkin gidan yasa ya shiga dakinta da sauri ya maida kofa ya rufe. ya tsaya yana kallon yanda aka nannade ta daga wuyanta zuwa kwankwasonta da bandeji, sai sket din da Auta ta tasa mata ne kadai a jikinta. karasowa ciki yayi ya zauna a gefen katafaren gadon yakama hanunta yarike ya sauke ajiyan zuciya sanan yace”mekike jira Rufaida da haryanzu kinki farkawa na nuna miki asali so? Don’t yhu think dat I need yhu Rufaida? I luv yhu d way u are” yakai hanunta bakinshi ya sumbaci hannun sanan ya kifa kanshi kan hannun”I beg yhu Rufaida kitashi,lokaci yayi dazan nuna ma Dad ke a matsayin matata” maida hanunta yayi ya ajiye sanan ya mike tsaye tareda chusa hannu cikin aljihun wandon shi yana huci, juyawa yayi yafita daga dakin,kalle -kallen yayi ganin Mum bata wurin yasa yajuya da sauri yatafi part dinshi,Mum tafito daga inda ta labe tana murmushi “so he luvs her” Bude kofar dakin tayi ta shiga tana mai farin ciki.
Part dinshi yatafi kallon dakin yayi yaga komi yana nan yanda yake har ankawo mishi breakfast dinma,murmushi yay ya wuce wurin wardrobe budewa yayi yazaro old sim card dinshi na garin ya bude wayarshi yacire na Nigeria yasa ya kunna ya cilla wayan kan gado, ya shiga bayi yay wanka yafito daure da farin sabon towel a kwankwaso, fadawa kan gado yayi sai bacci.
Bashi yatashi ba sai daya na rana, bayi ya shiga yasake wani wankan yay alwalan salla, yafito yasaka kayan Shan iska yay salla. Part din Mum yatafi dancin lunch bai ganta afalo ba yawuce dakinta yana tafiya ahankali tun kafin ya shiga dakin yake fadin”Mommyyyy am hungry “a shagwabe yake magana, bude kofa yay ya shiga dakin yace” Mommy am hung…” Bai karasa maganar ba ganin Rufaida na mutsu mutsu tana kokarin fadowa daga gado, da gudu yakara sa bakin gadon ya tsugunna kafin yay wani yunkuri tafado kan jikinshi, da sauri ya rungume ta a kirjinshi,ganin tadena motsi yasa ya kwantar da kanta akan cinyarshi yana shafa gashin daya kwanta a goshinta yana murmushi. Ganin idanunta na motsi,su na rawa yasa yace”Rufaida! ” ahankali take bude idanunta tun tana ganin dishi-dishi har idanun suka washe, kyawawan kwayoyin idanunta suka sauka kan kakkyawan fuskar Barr Barraq dake sanye da eyeglasse,lumshe idonta tayi takara budesu tagadai shine yake kallonta kuri, Ihu tafasa mai Wanda saida yakusa fasamai dodon kunne yunkurawa tayi zata mike takara sakin wani ihu jin azababben zafin da bayanta yake, karasa mikewa tsaye tayi jin zafin yay yawa yasa tafara tangal tangal zata fadi,luuu tayi zata fadi tajita tafada hannun wani, bude ido tayi taga Barr Barraq da sauri ta maida idon ta kulle gam jikinta na rawa hawaye na bulbulowa ta gefen ido suna gangarawa kunnenta. Murya Chan kasa taji yace”tsoron kallona kike saboda kinsan ke mai laifice ko?maiyasa zakimin karya?” kwace kanta tayi daga jikinshi tana kuka a duke tafada gadon data gani ta matsa Chan jikin bango ta kankame jikinta tana kuka sosai jikinta na rawa” jawo stool yayi ya zauna a gaban gadon yana kallonta cikin tsawa yace “answer me! Maisa kikamin karya?”.

Girgiza mai kai tayi tana hawaye “kayakuri bazan karaba”, ya tsareta da ido hakan yasa takara birkice wa “kayakuri dan Allah…” Bude kofar dakin da akayi yasa Barr ya juyoda kanshi Mom ce, da sauri takaraso cikin dakin tana ma Barraq kallon tuhuma cikin harshen turenci tace “maikai ma yarinya na?mesa take kuka?” Barraq yay shiru, zama tayi kan gadon kusa da Rufaida dake Kuka ta dafa kanta cikin harshen hausa dabata kware sosai ba tace”daughter na kin tashi?” Rufaida ta daga mata kai jikinta na rawa tana Satan kallon Barraq da yay folding hannu a kirji yana kallonsu, lura da hakan yasa Mum ta juyo da kai ta kalli Barraq tadan ballamai harara tace “wuce katafi tsoranka take” saida ya kalli fuskar Rufaida dashi take kallo da sauri ta dauke kai sanan yay murmushi yajuya yafita daga dakin.
Mum takara matsowa kusa da ita takama habarta tasa hannu tana sharemata hawayen dasuke gangaro wa tana girgiza kai tace”shin a matsayina na uwa ya dace naga yata na kuka na barta taitayi?” Rufaida tai shiru dan ita bata gane yanda take turenci da sauri sauri. Mum takama hannun Rufaida tarike, da gurbatatchen hausarta tace”daga yau ni ne mamarki kinji” Rufaida hawaye ya zubo daga idonta tana kallon Mum, Mum tadan daure fuska tace “banason na Kara ganin hawaye sun zubo daga idonki,oya tashi muje bayi kiyi brush da wanka sai kici abinci ” da taimakon Mum Rufaida ta mike tsaye suka shiga bayi Mum taimata brush tareda wanke mata fuska da kafa da hannu saboda wanka ayanayin da take bazai yuwu ba. Fitowa sukayi Mum ta Danna wani kararrawa wata maid da kayan aiki a jikinta ta shigo da katon akwati ta ajiye a gaban Mum sanan ta koma gefe ta tsaya. Mum ta kalli Rufaida tace “zabi kayan dazaki sa” Rufaida ta kalli kayan kyawun kayan kadai yasa batasan lokacin data saki murmushi ba,Mum tace”zaba mana kina murmushi” da sauri Rufaida ta chusa kai a cinya tanamai jin son Mum a ranta dan saitaga wani abubuwan ta kaman na marigayiya Umman ta.
Mum da kanta ta zabar mata kaya wani pink Daisy gown anmishi ado da fulawowi baki da pink pant ta ajiye gefen Rufaida tace “ga Wanda nazaba miki daughter” yar aikin ta rufe akwatin sanan tabar dakin. da kyar kunya yabar Rufaida tasa kayan Mum tasa aka kawo mata tea mai kauri tasha da indomie da aka dafa mata dan batajin zata iya cin abincin suba.
Dakinshi ya shiga ya zauna kan sofa karan taba yajawo daga aljihun shi ya kunna yahau sha yana lumlumshe ido. Maisa duk in Rufaida na kuka tana mugun bashi sha’awa? Barinma dazu? Inda ace Mum bata shigo ba maybe hala sai yay wani abu stupid, dafa kanshi yayi tareda fadin “ya Allah don’t let me go astray” yacigaba da Shan tabarshi kafin daga bisani ya jawo wayarshi yafara neman number Muzammil Ango.
Muzammil ya dauka da sauri ganin number Russia dan yasan bazai wuce Barraq ba,”Hey! I Miss yhu B yaushe zaka dawo ne abeg tunda ka kaita?” Barr yay murmushi tareda fadin”look who is talking, u miss me a ina? Bayan amarya ta mantar dakai ni” Muzammil yace” haba man! Kaima kasan u are constant in my heart,hw far ya jikin Rufaida? ” Barr ya sauke ajiyan zuciya “fine, although Dr yace next week zaizo yabude,ina amaryan?” Muzammil yace “I no dey house o,nabarta agida nazo chemist ne zansai pregnancy test nakai mata ta gwada” yabama Barr kunya sosai yadanyi dariya kafin yace”kai man bayau 3 days dayin auren ba,even though I don’t know much about medical stuff but nasan is impossible ciki ya shiga a 3 days har yabada symptoms” Muzzamil yay dariyan shakiyanci yace”sit-down dere, no go marry and know how d system dey work,sai tsufa kake kaki kayi aure kai sai graduate ko” yay maganan cikin sigan zolaya dan yasan yanzu Barr Rufaida yar yarinya yakeso. Barr yadan Sosa kai tareda yin shiru yana murmushi mai sauti,Muzammil yace”answer me now,Ina ra’ayin naka yaje? Anyway na manta nafada ma jiya naje office dauko wasu files nahadu da Nanan ka, she was crying telling me u are d luv of her life,dis,dat,kagane ai bla-bla-bla. Ta tambayen kana ina I have no any other option but to tell her kana Russia… ” “for God sake Muzammil kadena min maganar Nana, I hate her,I hate her generations,banason anamin maganar ta, banason mace Mara kamun kai, ko narasa macen aure bazan aureta ba”, yadan yi tsaki yace “u just ruin my afternoon, talk later” ya katsa wayan yana huci.
Wacece Nana?
Yar Alhaji Asha jiko Babban abokin Dadin Barraq, Nana tai graduating daga American university of Nigeria (AUN) inda ta karanci English, Ta waye iya wayewa,ga rashin kamun kai,tunda ta daura ido kan Barraq ranan da akai hira dashi a AIT taji tana mutuwar son baturen,yaro jinin turawa,jinin yan Nigeria,ga kudi,ga aji,ga kyau. Cikin ikon Allah tagano Ashe dandan abokin baban tane,tama baban ta magana,yay ma Dadin Barraq magana,da murnan Dad yakira Barraq yamai magana Barraq yace shi bayason ta,inlokaci yayi zai nemi matarshi da kanshi hakanan da sanyin guiwa Daddy yabama Alh hakuri. Tundaga lokacin Nana tahana Barraq sukuni har tsiraicinta tana nuna mishi kawai dan ya sadu da ita, amma hakan yaki faruwa Barraq yakibi takanta duk inda yaganta Koran kare yake mata danya lura inya biye mata wataran zai fadama halaka haryay abinda takeso wanan kenan.
Kwanan Rufaida 7 a Russia taji sauki sosai likita yazo yabude ciwon ya warke tass har tabon sun bace tasha kuka saboda zafi,Mum na bata kulawa naban mamaki,wani irin shakuwan d’a da mahaifi ya shiga tsakaninta da Mum,Mum naji da ita,tana kokarin chaba mata yar hausan data iya idan taga taimata magana da turenci bata ganeba. Rufaida najin dadin zama da Mum saboda ta lura Mum nada hankali ga yawan kyauta. tundaga ranan Rufaida bata Kara ganin Barraq ba,hakan yasa hankalin ta ya kwanta batada matsala Mum tariga tabata labarin yanda akayi tadawo Russia,aranan ne ta lumshe ido a zuciyarta takira Mai gilashi da Hakika yakasan ce SHINE SIRRIN TA dan yataima keta daga hannun Duduwa yakawota wurin mamarshi mai kirki mai sonta, Mai gilashi-KAINE SIRRI NA!.
zaune suke ita da Mum a falo,sanye take da Jan doguwan riga a jikinta Gashinta ba dankwali Mum na duba gashin tace”daughter anjima zansa akaiki wurin gyaran gashi cus hair dinki is too dirty” Rufaida tai murmushi tace”to Mummy nagode “suka cigaba da kallon TV dake falon, jin anbude kofa tareda yar karaman sallama ciki ciki yasa Mum batare data juyoba tace” Son yanzu is 11 Am,tun safe kafita jogging maisa kadade?” Karasowa falon yayi ya zauna akan kujeran dake kallon na Mum yadan saci kallon Rufaida wacce tunda taji Mum tace son tarufe ido,dauke kai yayi kafin ya cire headphone din dake kanshi yanadan tabe fuska,Mum tace”bakada lafiya ne akira Dr?” Girgiza kai yayi kafin ya mike tsaye yadau headphone yarike a hannu yana jujjuyawa yadan kalli Mum murya Chan kasa yace”Mummy am hungry, abama wanan breakfast dina takawo min part dina,am going to shower ” yafice daga dakin yana tafiya ahankali tareda rera yar waka.
Mum ta kalli Rufaida tace”Rufaida” ahankali tabude ido ta dago kanta ta kalli Mum tace” naam Mummy ” Mum ta sakan mata murmushi dan har cikin ranta tanajin dadi duk lokacin da Rufaida xata amsata da naam Mummy. Mum tace”kije wajen lidiya(mai musu girki) tana kitchen kice tabaki abincin son ki kaimai dakinshi kinji” Rufaida ta girgiza kai tareda mikewa kaman kwai yafashe mata aciki ta karbo abincin tayi hanyar waje waige-waige take dan batasan dakin ba,hango wani mai kula da fulawowin yasa takarasa wajen ta tambaya ya nuna mata wani hadadden bangaren gidan tayi wajen, tsayawa tayi abakin kofa takasa shiga,takasa kwankwasa wa,takasa magana ta shiru hanun data rike abincin yana rawa.
Mai kula da fulawowin ne yazo watering shukokin wurin ya ganta a tsaye yace”ha’a my lady ai nanne part din my boss,bude kofa ki kaimai abincin kafin ya huce,my boss ya tsani abincin daya huce” yana gama fadin haka yacigaba da aikin daya kawoshi,da kyar tasamu karfin bude kofan ta shiga ta mayar tarufe tana numfashi da sauri. Lumshe ido tayi ta budesu ahankali, kwayoyin idanunta suka sauka akan fuskar mai gilashi dake zaune akan doguwar kujera yana kallonta,da sauri ta juyar da kanta tana kallon wani bangare hawaye na shirin zubo mata.
“Am very much hungry” taji anfada hakan yasa ta juyo da kanta taga ita yake kallo da sauri ta juyar da kai, ta daga kafarta da kyar ta iso gabanshi ta ajiye tray din abincin akan center table din gabanshi kanta na kasa tai shiru, “zubamin Rufaida” taji yakara fada hakan yasa ta mika hannu tadau plate ta bude kullan abincin, hanunta na rawa sosai tadau cokali tafara diban shinkafan duk hanunta na rawa tana zubar da Rabi a table Rabi a plate, bin hanunta da kallo kawai yake zara zaran yatsayen ta na burgeshi gadan karamin Jan abu a duka kunbunan ta dasuka burgeshi(Jan lalle). ganin yanda hanunta da jikinta ke rawa tana zubar da abinci yasa ya mika hanunshi ya rike hanunta dake dauke da cokalin abincin, wani irin rikon hannu yamata, yatsun shi biyu na tsakiya na cikin tafin hanunta ukun yatsayen sun zagaye tsintsiyar hanunta. Idanunshi suna kallon fuskarta dake kallon farin hanunshi daya rike nata,kallon dan zufan dayabi goshinta Wanda hakan yasa dan gashin gaban kan ya kwanta yay lub. jin yaki sakin hanunta yasa tadago kanta ahankali ta kwalalo idonta dake gab da zubar da hawaye ta kalleshi, ita taga yake kallo,Kara kwalalo idon tayi a tsorace hawaye ne ya gangaro daga idonta ya sauka akan kuncinta.
Maman Abd Shakur