Rufaida ta bude baki zatai ihu yahada bakinshi da nata yana bata wani irin hot kiss. Kuka tafara jikinta ko ina na rawa hakan yasa ta mugun bashi tausayi. Sakinta yayi da kyar ya iya magana “Baby na relax,am not going to hurt yhu,we’ve done dis before kinji my Rufaida” kuka tasakin mai “Dan Allah bature kadena,ni wajen Amma zani a chan zan kwana” girgiza kai yayi”Baby na No plzx ki yarda dani,I don’t want to force yhu bcuz of yhur condition,ni mijinki ne karki shiga tsinurwar mala’iku kinji”ta girgiza mai kai tana hawaye,murmushi ya sakar mata ya kwantar da ita akan kujera yaje ya dauko bargo ya shimfide a tsakar dakin ya kashe wuta ya dawo kusa da ita yarike hanunta yana murzawa,ahankali yake bi da ita harya cimma burinshi Rufaida tasha kuka kaman zata mutu dan taji mugun zafi. Barraq kam babu wanda ya kaishi farinciki dan saida ya fanshi duk watanin dabaiyi ba. Rufaida ta galabaita iya galabaita.
Shigowar shi gidansu kenan fuskarshi dauke da murmushi alamun yana cikin farin ciki yana sanye da faran jallabiya alamun daga masallaci yake wayarshi ce yay kara ya tsaya yaciro ta daga aljihu dauka yayi ganin sunan friend a jiki ahankali yace”wot?DPO wants to see Rufaida?But Boo kasan banason Rufaida takara ganin Duduwa in her life,much less Nana,kawai ya yanke musu hukunci but Bazan bari Rufaida taga Duduwa ba saboda yanda take tsoron ta,bye kome DPO yace just let me know,regards to Madam da bebin daya kusa zuwa ya ganni “yay dariya ya katse wayan tareda karasawa part dinshi.
Dakin ya shiga ganin har alokacin Rufaida na bacci yasa yay murmushi ya zauna kusa da ita ya tankwashe kafa ya rike hannu ta “wai haka masu ciki ke yawan bacci?”yadan lumshe ido ya bude maisa banzama likita ba?only inda hanun agogo na komawa baya da saina komar dashi baya na zama likita for yhu Baby na” yay murmushi yakara lumshe ido”Allah na godema da kabani Rufaida a matsayin mata,kakuma azurtani da baby,Allah ka sauketa lpy ” Ganin 8:30 na safe yasa ya duko da kanshi yafara tsotsan bakinta motsi tafara kafin ta bude ido ganin Barraq yasa ta maida idanunta ta rufe ruf tana tattara zanin tana kara lullube jikinta dashi murmushi yayi ya dagata sai bayi … saida yaga ta tada kabbaran sallla sanan ya fita dan amsa kiran Dad daya gani akan wayarshi.
Maman Abd Shakur
Falon Dad ya shiga da sallaman shi ganin iyayen Nana a zaune yasa ya gaidasu yaje kusa da Dad gani Dad. Dad ya sauke ajiyan xuciya “zauna son magana iyayen Nana zasuyi da kai”. Baice komiba ya zauna.
Mahaifiyan Nana yafara magana “Barraq dan Allah kayafe ma yarmu, hakika Nana ta tafka BABBAN KUSKURE (littafi Rash kardam) wanda a yanzu take ganin sakayya kuru kuru”Alh ya danyi shiru kafin ya cigaba “jiya misalin nine na dare,DPO ya kirani awaya nazo police station Nana batada lpy kuma tanason ganina,koda naje naga karin ruwa ake mata ,dana tambayeta maiyake damunta tafara kuka sosai tarikemin hannu tace na yafe mata,nakuma rokeka kayafe mata,hakkin kane ke kamata,ban kulata ba dan haushin ta nakeji akan abunda tamana wanda yaja yanzu zumincin dake tsakanina da babanka na rawa, nakara cewa maiyake damunta da kyar tace min ciki takedashi” Dad da Barraq saida suka kalli Baban Nana saboda tsananin firgici.
“Ciki gareta,na tambaya waya mata wai megadin gidanmu, wlh ban daketa bane kawai dannasan inna tabata karasa mutuwa zatayi amma nace kotana so kobata so saita auri mai gadi, kuma saita haifamai yaronshi. Matan mai gadi uku kuma duk suna kauyensu yaranshi 11, namai magana yau yace yana sonta zai aureta. Da haka nake rokon ka Barraq dan girman Allah kayafe ma Nana,ka janye shari’an,nasan itamai laifi ce amma kuyafe mata D’A NA KOWA NE (littafin Babeelo) kuyafe mata Dan girman Allah”.
Barraq yay shiru kanshi akasa, Dad ya daura”son kayafe mata ka kuma janye case din tunda ai cikin ma bai zubeba,kasa asaki Nana,Duduwa da shi P.A. bakomi musulmi ya kasance mai yafiya da hakuri kaji son”.
Barraq ya girgiza kai”Daddy na yafe musu duka, dudda abunda Nana tamin abaya but tamin abunda bazan manta dashi ba,saida tai iyakan kokarin ta na ganin ta hana P.A. kashe ni na yafe musu,itakuma Duduwa na yafe mata saida har abadan bata ba Rufaida tunda mun riga munsan gaskiya tafada mana danta ne ya tsinci Rufaida a kauyen su,shikuma PA bansan mexan ce akanshi ba,but one thing is for sure inhar kace ka tsani wani bawan Allah a kullum burinka kaga bayanshi,kokuma ka kasheshi to tabbas wataran kanka abun zai koma,kaine zakaga bayan kanka,ka kuma kashe kanka”.
Ya ciro wayarshi atake yasa aka saki PA Duduwa da Nana. Baban Nana yay musu godiya sosai yatafi Dad ya kalli Barraq “am proud of yhu son Allah ya maka albarka,yaushe Daugther na zata fara antenatal?” Barraq yadan sudda kai cike da kunya ahankali yace”very soon Dad” yafita da sauri Dad yay murmushi yakira Mum a waya ya sanar da ita komi.
Maman Abd Shakur
Aranan da karfe 4:00 ya yamma bayan an idar da sallan laasar jaama suka shaida daurin auren Nana da mai gadi. Mai gadi bakinan kaman gonar auduga Nana tai kukan da tunda take a rayuwarta bata tabayin irinshi ba,ta tsani mai gadi a rayuwarta, ta tsane shi gashi kaxami, kullum doyi yake mezatayi dashi. Ahaka Dadin ta yabama mai gadi naira dubu dari yafara sana’a idan yaje kauye yatafi da Nana su raini cikinsu dan wata uku da kwanaki tare. Ya amsa da to yarike hanun Nana dake kuka suka shiga adaidaita sahu dan ya kaisu tasha su shiga motar kauyen su mai suna kwarin ayuba.
Duduwa polisawa suka sata a motar dazai maidata kauye a tasha suka kara tsoratata da bindiga duk ranan data sake dawowa Abuja saisun karyata sun kasheta ta tsorata ainun tace billàhillaxi bazan kara dawowa ba.
P.A. kuwa aka sakeshi tareda shaidamai ko ciwo akaga Barraq yasakeyi ko iyalanshi kowani nashi, Shi zaa kama, bashi ba Barraq haka yatafi ya tarar da gidanshi Barayi sun shiga sunmai satan duk wani abun kudi a gidan da kadarorinshi haka ya tsugunna ya dinga kuka…
“Bature dan Allah kayakuri karka sakeyi nagaji” Barraq yay murmushi ya sumbaci goshinta “okay shikenan, tashi muje muyi wanka anjima zamu koma gidan mu yanda zamufiyin soyayya da kyau ko? ” murguda baki tayi”ni ni bawani soyayya,ni banason baturen nan” Barraq ya kyalkyace da dariya Rufaida ta turomai baki “yace ni kikace bakiso ko?to daga yau bazaki kara ganina ba,zanje na auri mai sona” ya tashi zai shiga bayi yaji ta riko hanunshi ya juyo ya kafeta da ido dariya na neman kwacemai idanunta sukai raurau tadan yarfe hannu”tokai baturen nan bafa ka gane hausana bane, ina sonka kadan fa,kaji” Barraq ya tsura mata ido da sauri tafada kirjinshi tana kuka “Allah ni inasonka, kaji karkaso wata plzzzz” Barraq ya kara matseta a jikinshi yana lumshe ido”I luv yhu darling Rufaida”tadanyi murmushi kafin ta dago kanta ta kalleshi “kasan wani abu?”Ya girgixa kai “aranan da Umma tabani labarin rayuwata nada,Mum kuma takara bani sauran labarin naji nakara sonka,inaso nagode ma,Ubangiji Allah ya sakama da mafificin alkhairi, ka kasance KAINE SIRRI NA ada,ayanzu kuma ka riga ka zamto KAINE SIRRI NA Uncle B” ta lumshe ido tareda kai bakinta ta daura akan nashi kasa magana yayi saida ya gama karban sakon nata sanan yace “Babyna you just call me Uncle B” murmushi takara sakin mishi takomar da kanta kirjinshi “I remember everything jiya,bayan na idar da salla na bika falon Dad inaso na gaisheshi sainaji kuna magananganu sunan Duduwa danaji Dad ya ambato yasa kaina yafara juyawa na dawo daki da sauri na zauna, ahankali komi ya dawomin natuna komi da komi”. Barraq ya kankameta “Alhamdulillah am Glad,I luff yhu My Rufaida Allah barmu tare” Tare suka shiga sukai wanka Rufaida na tattalin Barraq na musamman. Kullum tana waya da Umman ta. Yayinda sukai plan da Barraq miliyan biyun da gwamnati suka bata zatakai miliyan daya gidan marayu daya kuma asibiti ataimaki marasa lafiya.
Bayan shekara Uku.
Zaune Rufaida take acikin study takara kyau da kiba da haske. Katoton textbook din Human Anatomy a gabanta tana karan tawa,bude kofan da akayi aka shigo yasa ta dago kanta ganin Barraq daya kara murjewa yay jajir yasa ta tashi tafada jikinshi tanamai oyoyo rungumeta yayi “Babyna har yanzu baki gama karatun ba?” Tai murmushi “no inatayi banason na fadi a exam dina,ina karatun medicine ne bcuz of yhu My Qalb” ta kamo hanunshi ta sumbaci hanunshi ganin yay fuskan damuwa tace”Hey!don’t worry, bandamu ko zanyi karatu daga yanzu har jibi batare da nai bacci ba,zan zama likitan ido ne saboda na nemama idonka magani,u did everything to me,fatana Allah yaga zuciyata da niyya ta yacika min burina na gama karatun likitanci na na nemoma mijina maganin ido ya warke ” Barraq ya rungumeta “am proud of yhu,ina alfahari dake,I luv yhu soo very much my fear fear cry cry Rufaida ” ta kaimai duka akafada tana murguda baki dat was den kaima kasani ” Barraq ya tabe baki har yanzu dai anamin ” dukansu suka hau dariya.
Am missing Lutfullah (kindness of Allah) soo much gidan ba dadi bayanan. Barraq yay murmushi “don’t worry nextweek Mum zata dawo dashi saboda ankusa komawa school,but guess wot?”Rufaida ta zaro ido “Muzzammil da Hafsat zasuzo anjima zasu kawo mana Madina zatai mana sati daya”. Rufaida tai murmushi “Oh wow,nai missing Mimi ta,gwara su kawomin ita ta zauna dani tunda Lutfullah yabi grandma dinshi” Duk sukayi dariya.
“Mezan dafama kasha ruwa dashi?” Kashe mata ido yayi yace”yhu’ dukansu sukai dariya. Rufaida tace “Qalbi ya kukayi da Nana?” Barraq ya sauke ajiyan zuciya “nabata kudi masu yawa tafara business saboda ta kula da yaranta uku tasasu a makaranta,itakuma Duduwa nariga na biya kudin yau zaa guntule kafan dan ya rube yana tsutsa. PA kuma nabashi gadin gidan gonan Dad das all” Rufaida ta rikemai hannu”thanks for listening to my advice, Allah yakara ma budi, naji dadi daka taimakesu. U are my everything, KAINE SIRRI NA”. Barraq yay murmushi KECE SIRRI NA My Rufaida suka rungume juna ahankali yaji tarada mai A kunne “ur second Baby is on his way,8months yarage” Barraq cike da murna yace”are yhu serious? “Ta gyada mai kai,Oh nakosa nasha ruwa na gaisa da Baby na” tamai kiss a kumatu “bari naje nakira Mum naji muryan kiddo”yabi bayan ta “nima am missing champion”.
ALHAMDULILLAH!
MAMAN ABD SHAKUR
Title :
Kaine Sirri Na Part 23{END}
Description : Rufaida ta bude baki zatai ihu yahada bakinshi da nata yana bata wani irin hot kiss. Kuka tafara jikinta ko ina na rawa hakan yasa ta mugun...
Rating :
5