Wasanni yacigaba da aikamata dasu masu zafi, tana kara shihshige mai jiki, harshe shi yakai cikin kunnenta, hannayenshi yana yawo dasu ajikinta tana mutsu-mutsu. Da karfi yaji ta rike kwalar rigarshi, tana bankarewa, da sauri yazaro harsheshi daga kunnenta yasaketa. Amai tafara kwarowa nawani irin bakin abu, tun tanayi abu nafita hartazo babu abinda kefita daga cikinta.
Barraq yariketa da sauri ganin tana neman shidewa “is OK” a dauko tissue dake gefen gadon ya share mata baki, ya kwanto da ita jikinshi yana jijjigata, Ahankali yaga tabude idonta dasuka kankance ta kalleshi, murmurs hi Ya sakar mata tareda shafa cikinta “Alhamdulillah, u are fine ,kinajin yunwa?”Kadan kadan yaga tana kukkulle ido, har idon suka rufe ruf,ta sauke ajiyan zuciya tareda gyara kwanciya ajikinshi. Murna yakamashi daya tabbatar da bacci ne yay gaba da ita. Zamo da ita yay ahankali Ya kwantar da ita kan gado,surarta dayake gani nawani irin figarshi . dauke ido yay yatashi yaje wardrobe yaciro sabon zanin gado ya lullubeta dashi, kafin Ya cire jallabiyar jikinshi Ya dauko mop ya gyara inda tai aman. Sai alokacin ma yatuna baiyi sallan safeba bayi ya shiga yay wanka Ya dauro alwala yafito daure da towel Ya xauna abakin gadon Eyeglasses din idonshi yaciro ya goge ruwan dake jiki ya maida a idonshi yatashi yabude wardrobe Ya dauko kaya riga da wando yasa Ya shimfida dadduma yay salla kafin ya kishigida bacci na neman daukarshi, da sauri yatashi Ya zira takalmi yafito yay part din Mum. Zaune yasameta akan kujera tana kallon CCTV kallo daya tamai ta dauke kai “ina Daughter na?” Ahankali Ya xauna kan kujeran nesa da ita ” tana bacci adaki” takada kai kafin tace” idan ta tashi ka kawomin ita xan kaita hospital ” ahankali ya gyada kai yana kallon ta,”am sorry Mum, plz kiyakuri kinji baxan karaba” bata ko kalli inda yakeba yatashi ahankali yajuya zai fita “jekasha coffee dinka yana dining ” dawowa yay yawuce dining ya xauna yature kayan tea yakifa kanshi akan dining yama rasa mekemai dadi. Jin an dafa kanshi yasa yadago Mum yagani tanamai murmurs hi da sauri ya rungumeta “am sorry Mum, plz forgive me” shafa kanshi tayi “is ok,amma karka kara barin daughter na tawahala ko kadan banaso” taja kujera ta zauna da kanta tahadamai coffee ta dinga bashi yanasha. Sai bayan yagama sha ta shafa kanshi “yauwa tashi katafi wurin Daughter idan ta tashi sai mukaita hospital akara dubata ko?” Yace to Mummy yamata peck yafita yana Murna. Yana shiga dakin yaga Rufaida tsaye tarike kanta dake sarawa sosai. Karasawa inda take yay yadafa wuyanta “my Baby kanki na ciwo” afirgice Rufaida ta bude ido tareda ja baya tana kokarin kare jikinta da zanin gadon .
Title :
Kaine Sirri Na Part 15
Description : Wasanni yacigaba da aikamata dasu masu zafi, tana kara shihshige mai jiki, harshe shi yakai cikin kunnenta, hannayenshi yana yawo das...
Rating :
5