Ganin da gaske take tana kokarin barka shirt din jikinshi yasa yakama hannayen ta yarike yana kokarin gano wani abu daga yanayin ta. dago kanta daga cinyarshi tayi ta chusa a kirjinshi sosai kaman zata fasa tana shinshinawa, tana numfashi sama-sama tasa hannu takama kwalar shirt dinshi tana janshi. Barraq yama rasa mezaiyi mata,zame jikinshi yay ya rike fuskarta yana girgizata tareda kiran sunanta “Rufaida Baby darling ” ahankali ta kalleshi da idanuwanta dasukayi wani irin ja kafin ta lumshe su tana takara fadowa jikinshi takamashi tarikeshi gam ta matse kafa tana kuka. Barraq yakai hannu ya dauko chocolate din yana kallo ganin Rufaida na birgima akasa tana wuntsila kafa yasa ya ajiye da sauri yazo inda take ya dagata idanunshi sunyi ja yafara tunanin kodai yakira Mum ne saikuma yafasa. bakinshi tafara shafawa da hannu tana nishi kaman maijin kishin ruwa, idanuwanta sun kankance sosai tana shafashi tana wani irin chusa jikinta a nashi,tana kamo hanunshi tana daurawa ajikinshi.
Kwalla yacika idon Barraq sosai “Nana mekika samin a chocolate dinan da matata taci?”Hannun dayaji Rufaida tasa tana balle boturan kayanshi yasa yarike hanunwanta da sauri yana girgiza mata kai. fizge hanunwanta tayi daga nashi tareda fashemai da kuka ta maida hannun tana bude boturan rigarshi,kama hannuwan yay hawaye ya zubo daga idonshi yana girgiza mata kai ” No Baby,dis is not yhu,bazan iya miki abunda kikeso ba,kome zai faru na auratayya nafiso yafaru dukanmu muna cikin hayyacin mu, dannasan bakya cikin hankalinki yanzu, something is definitely wrong ” ya rike mata hannaye gam yana girgizata. mutsu mutsu tafara da kafa tana kokarin kwace hanunta amma takasa, tafara mai ihu sosai tana wani irin kuka kaman ba itaba, da sauri ya saki hannunta yana kallon ta, tashi tayi tsaye da kyar tana wani irin layi da tangadi ta zare doguwar rigar dake jikinta, yarage daga wando sai bra ajikinta da sauri Barraq ya kawar da kanshi. Jin takara fadowa jikinshi tana lashemai gefen wuya yasa ya dauketa chak ya jefata akan gado, da sauri yadau wayarshi dake kan table yafita daga dakin, tareda kullo kofar da sauri yasaka key.
Rufaida da hankalin ta baya jikinta bata ganin komi na dakin sai Barraq, yana fita tafara ganin duhu matse kafa ta dingayi tana mutsu mutsu akan gadon hartaji ta tafado kasa, ta buge hannu sosai, bubbuga kafafuwan ta tadinga yi akasa, tana wani irin birgima tana bankarewa, tana ihu tana dukan kasa da hanunwanta. gatanan ne kaman mahaukaciya, kaman mayya saboda yanda take zazzago harshe. Kaman tababbiya.
“Listen B cool ur mind,yanzu ba lokacin tunanin abunda Nana tayi bane, bcus zata iyayin worse dan wanan ma,yanzu tuananin wot will help Rufaida zamuyi,dan inhar kwayoyin sha’awa tasa a chocolate din zaiyi affecting Rufaida sosai ” Barraq da muryarshi ke rawa sosai yace “Muzammil I don’t know,is all my fault, I left d chocolate on my table, nasan she thinks shine tsaraban saisa taci, bansan mezan mataba, she is suffering alot,yanzu hakama inajin ihunta da buge bugen datakeyi” yasa hannu ya goge kwallar dake neman zubomai. Muzammil yace ” kabata ruwan lemun tsami Tasha,ko kuma kamata powerful alluran bacci dazai sa bacci mai karfi ya dauketa,I think hakan zai rage mata abunda takeji,kafin da safe ka kaita hospital” ahankali Barraq yace ” hakan xaiyi solving problem din?” Muzammil ya nisa “inbai yiba I guess u have to think 4 another alternative, hakanan kai saika bata maganin dake tareda kai tareda mata addu’oin tsarin nan dana koyama” Barraq yace “thanks friend” yakatse wayan. Fita yay yabama gateman kudi mai yawa yaje pharmacy ya siyomai alluran barci mai karfi, yawuce part din Mum bai sameta a faloba ya wuce kitchen yaga lemon tsami dayawa ya yanka ya matse su a cup yatafi dasu part dinshi ahankali yake bude kofar yana shiga yaga Rufaida na.
Ta tsugunna ta rike cikinta gam, tana kakarin amai,gashin kanta duksun barbaje ajikinta. da sauri ya maida kofan yarufe ya karaso ciki da sauri ya ajiye kofin agefe yasa hannu ya dagata “my Baby” ya daurata akan jikinshi, gabaki daya yaji jikinta yay laushi,yasaki yakuma dau zafi sosai. tarike shi gam,hanunshi yasa yatattara gashinta ya tufke mata a tsakiyan kai. Ya kauda kanshi da sauri ganin surarta yasoma tayarmai da hankali, dauko ruwan lemon din yay ya ciro kanta daga wuyarshi yakara mata abaki “drink, sha kinji Baby na zaisa ki warke” jujjuya fuska ta farayi tana neman maida kanta jikinshi,hanunshi daya yasa ya matse bakinta ahankali ya zuba mata lemun tsamin a baki tahadiye tana tabe baki,da kyar dai yasamu tasha rabin cup ya ijiye sauran a gefe yana shafa kanta yana hura mata iska a fuska hawaye yacika idonshi sosai “zaki warke kinji Baby na,be strong ” hawaye yaga ya tsiyayo daga gefen idanunta tai wani lagab, jikinta ko ina yasaki ko karfi daya bataji sai muguwar shaawa datakeji da wani irin sarawa da kanta yakeyi, jin anyi knocking kofa yasa ya dauketa ya daurata kan gado,yadan ja bargo ya rufe mata jikinta yajuya ya gyggyara jikinshi da boturan rigarshi kafin ya bude kofa, maigadi ne ya karbi alluran da sabuwar sirinjin ya shigo daki ya maida kofa yarufe. saida yafara karanta bayanin alluran bayan ya tabbatar na bacci ne ya bude bakin alluran yasa sirinji ya zuko allurar ya ajiye kan table spirit dinshi da cotton wool ya ciro daga drawer ya jika yazo yacire bargon jikinta yamata alluran wanda yasa tasaki dan karamin ihu.
Ya zauna yana shafa gashinta yakara karfin AC ganin yanda take zufa. Har karfe 2 dare yaga batai bacci ba saidai ko motsin kirki bata iyayi. ta harde kafafunta kawai hawaye na zuba daga idonta. Barraq yarike hanunta yana kuka. har karfe 3 dare ganin takiyin bacci sai wahala yasa ya dauko ragowan lemun tsamin addu’oin yay aciki da karatu yakara mata abaki tasha kadan ya ijiye a gefe ya hayo gadon ya daura kanta akan cinyarshi yana shafa kanta ahankali yaga tai shiru ta natsu tadena matse kafafun sai kallon gefe daya datakeyi ahaka suka zauna har karfe shidan safe.
Ya zame kanta daga cinyarshi ya shafa fuskarta “my Baby” yaga ta kalleshi da kananun idanunta “bari nai salla kinji” ya shiga bayi ya sakin ma kanshi shower yana wanka. karan dayaji yasa ya kashe shower jin tabbas karan buga abune yasa yadau jallabiyar shi dake rataye abayin ya zira yafito da sauri ganin Rufaida akasa tana bubbuga kanta ajikin gado tana bubbuga kafarta akasa tana ihu, da sauri yazo wurin ya tsugunna ya daura hanunshi abayan kanta “Rufaida! ” buga jikinta tayi akasa ta kwanta tana wani irin birgima tana kakarin amai, amma komi yaki fitowa. ringing din dayaji wayarshi nayi yasa ya dagata ya daura akan gado yakoma ya daga wayar ganin Mummy yasa gabanshi yafadi ya dauka “Son kasan Rufaida zata school ko,is already after 6 now, bazaka barta tazo ta shirya ba ” muryar shi na rawa yace “gatanan zu..zuwa” yanayin yanda Mum taji muryarshi yasa tace” is everything alright? ” Barraq ya saki wayan akasa yana kiran “Rufaida, Baby” ganin tana wani irin jan numfash tafado daga kan gado.
Title :
Kaine Sirri Na Part 13
Description : Ganin da gaske take tana kokarin barka shirt din jikinshi yasa yakama hannayen ta yarike yana kokarin gano wani abu daga yanayin ta. d...
Rating :
5