Ya riketa da sauri “O sorry Baby na muje kitchen ki wanke” kin motsi tayi hakan yasa ya dauketa tana wuntsila kafa bai ajiyeta ba sai abayin dakinshi ya kunna tap da sauri ya debi ruwa a cup ya tsugunna yana zubawa a karfarta yana wankewa tana kuka. saida yagama ya kara daukarta yafito da ita ya ijiyeta akan gado ta cusa kanta a cikin cinya tana kuka. dauko vaseline yay ya shafa akan kafar yana hura mata ahankali.
Dago da kanta tayi ta kalleshi ganin ita yake kallo yana hura ciwon yasa ta dauke kai tana share hawaye da bayan hanunta “ya dena zafin nizan tafi”Tafada ahankali, sakin kafar yay yatashi ya hayo gadon yana kare mata kallo kaman ba ita tai magana ba murmushi yay ya daura kanshi a kafadar ta yana kallon fuskarta “Wify look me mana, nadawo ko welcome kiss dasu oyoyo hugs and everything bakimin ba instead saikika konamin wanan kakkyawar kafa ta danake ji da ita, is dat fair Baby?” Rufaida ta sharce kwalla tana kokarin fizge kafadar ta. Zame kanshi yay daga kafadar ta ya fizgota tafado jikinshi ya kwanta akan gado yana karema fuskarta kallo yanda ta runtse idanunta gam. Sa hannu yay yakara kwanto da ita gabaki daya a kirjinshi ahankali ya janyo filo ya daura kanshi akai yacigaba da shafa bayanta yana sauke numfashi a natse yanajin yanda zuciyarta ke bugawa da sauri lumshe ido yay “I missed ur soft skin, nai kewanki sosai Matata, ya school kina gane karatun kuwa?” Rufaida takara runtse ido tanajin wani iri saboda yanda yake shafa bayanta. Ahankali ya dagata yaga yanda ta kulle ido yay murmushi”jekici abinci,nasan kinajin yunwa,I will join yhu in a minute zan tura wani email ne” ya shafa cikinta “tonight anan dakin zaki kwana” ya saketa da sauri ta sauka tai hanyar fita daga dakin yabi bayanta da kallo hartasa hannu zata bude kofa tafita yace”Rufaida “ta dago kai ta kalleshi “I luv yhu ” da gudu tafita daga dakin yay dan dariya “my fear-fear wife” yakada kai tareda zamowa daga kan gadon yadau jakar laptop dinshi ya bude ya janyo laptop ya ajiye akan table din wurin. Maida jakan yay zai ajiye chocolate din da Nana tabashi ya fadi akasa, ahankali ya ajiye jakar ya tsugunna yasa hannun shi yadau chocolate din yana kallo, kara gyara glass din idonshi yay yana kallon chocolate din ahankali yace”nasan da wani abu a chocolate dinan 4rm d reaction din Nana when she was giving me,what are u up to dis time around Nana?wot game are you trying to play ” ajiyan zuciya ya dan sauke tareda ajiye chocolate din akan table yace “I will take it to lab tomorrow to examine it,koma me aciki I will know and dat I will show you my hmmm Nana “. yay kwafa ya zauna kan kujera yabude laptop yafara abunda zaiyi.
Bai koma side din Mum ba sai bayan sallan issha. Yana sanye da jallabiya Mum yasamu zaune tana kallon news,Rufaida na gefenta tana assignment. “Evening Mummy ” Mum tace “Son ya kake, ga dinner ka a dining “ya shafa cikinshi “thanks Mummy dama am pretty hungry “yay hanyar dinning Mum ta kalli Rufaida “daughter jekiyi serving dinshi” ta rufe books din ta mike yana zaune ko taba abincin baiyiba kanta akasa tafara zubamai white Rice hanunta taji yarike ta kalleshi da sauri “ya isheni” tasamai stew asama tajuya da sauri zatabar wurin yakamo hanunta ya daurata akan kujeran kusa dashi”sit here” ta zauna tana wasa da yatsa ahankali yakecin abincin yana kallonta “Baby na je bedroom dina na manta dazan shigo ban dauko miki tsaraban kiba, jeki dauko kizo” tashi tayi tafara tafiya ahankali yabita da kallo tafiyar ta na burgeshi bana wasaba. Ina zaki daughter? Cewar Mum uncle B yace nadauko mai abu adaki tawuce.
Ahankali tabude kofar bedroom dinshi ta shiga tana waige waige, hango wata bakar jaka agefen gadonshi yasa tai wurin zata dauka hartakai hannu zata dauka idanunta suka sauka akan chocolate din dake kan table da sauri tai wurin tana murmushi “yes chocolate, my favorite, thank yhu uncle B” ta dauka tayi hanyar fita da sauri ta dawo ta zauna kan gado tana zaro ido”Mum tahana ni cin chocolate, dazaran tagani zata kwace, d best thing naci abuna anan” fadan hakan keda wuya ta bude chocolate din har yawunta na tsinkewa ta gutsuro tasa abakinta yana wani juya ido” yummy ” ta hadiye.
Shirun dayaji yasa yay tunanin hala bataga tsaraban bane. Ya mike yabi bayanta. Ahankali ya bude kofar bedroom Rufaida dataci kusan rabin chocolate tanaji an bude kofar bedroom ta tashi tsaye tana zaro ido, wani irin jiri jiri tafara ji,idanuwanta na juyawa tafara layi kamar wacce tasha giya. Barraq ya kalleta 4rm head to toe ganin chocolate din da Nana tabashi a hanunta yasa ya rufe kofa da sauri ya shigo dakin alokacin harta zube akasa tana mutsu mutsu tarike cikinta gam, dago kanta yay ya daura akan cinyarshi yana girgizata “wot is wrong with yhu Baby?”hango chocolate din hanunta abude harta maci kusan rabi yasa yasaki ihu”Noooo! Maisa kikaci darling?” Dagota yay ya chusa yatsarshi a makogoron ta saboda tai aman chocolate din amma yaga batayiba, saima kokarin barka rigar jikinshi datake yi.
Title :
Kaine Sirri Na Part 12
Description : Ya riketa da sauri “O sorry Baby na muje kitchen ki wanke” kin motsi tayi hakan yasa ya dauketa tana wuntsila kafa bai ajiyeta ba sai a...
Rating :
5