Wanni dan Daba da yayi kaurin suna a kakuri jahar Kaduna ya gamu da karshen shi bayan da mutanne sukayi mishi duka har lahira,
Dan daban mai suna dan ala wanda ance ya kashe wanni dan banga ya gudu abuja ne inda aka kama shi a nyanya, aman da aka dawo da shi sai mutanne suka dauki hukuncin a hannun su
Source Knotted Hausa
Title :
Graphic Photos: An Kashe Wani Dan Daba A Kaduna
Description : Wanni dan Daba da yayi kaurin suna a kakuri jahar Kaduna ya gamu da karshen shi bayan da mutanne sukayi mishi duka har lahira, Dan daban ma...
Rating :
5