Godwin Obasake na APC ya ci zabe gwamna na Jihar Edo da yawanci kuri'u a kananan hukumomi 13 cikin 18 da ake da su a Jihar
Sanarwa Hukumar Zabe ta kasa watau INEC ta bayyana cewa dan takarar PDP Pastor Ize-Iyamu ne ya zo na biyu.
source Zuma Times Hausa
Title :
Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
Description : Godwin Obasake na APC ya ci zabe gwamna na Jihar Edo da yawanci kuri'u a kananan hukumomi 13 cikin 18 da ake da su a Jihar Sanarwa Huk...
Rating :
5