Shugaban Kasa, Muhammad Buhari ya taya zababben Gwamnan Edo, Gaius Obaseki murnar lashe zaben da aka gudanar cikin lumana.
Mai Magana da yawun Shugaban, Femi Adesina ne ya tabbatar da haka inda ya ce Buhari ya yaba kan yadda Gwamnan jihar, Adams Oshiomhole tare da 'ya'yan jam'iyyar APC suka gudanar da yakin neman zabe ta a hanyar bayyana manufofin jam'iyyar.
Title :
Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
Description : Shugaban Kasa, Muhammad Buhari ya taya zababben Gwamnan Edo, Gaius Obaseki murnar lashe zaben da aka gudanar cikin lumana. Mai Magana da y...
Rating :
5