Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso Yace Ko Kadan Matakin Da Tsohon Mataimakinsa Gwamna Ganduje Ya Dauka Na Hana Shi Aurar Da Zawarawa 100 a Jiharsa Ta Haihuwa Kano Ta Hanyar Fakewa Da Yan Sanda Hakan Bai Masa Dadi Ba
Kwankwaso Ya kara Da Cewa Mun Kammala Duk Wasu Shirye Shirye Na Gudanar Da Wannan Biki Mun Siyo Kayan Daki Da Abinci Da Gaba Daya Kayan Da Ake Bukata a Hidimar Aure Mun Kammala Komai Jira Kawai Muke Gobe Asabar Mu Aurar Dasu Amma Gashi Sun Hana Mu Saboda Sunga Cewa Mulkin Jihar Kano a Hannunsu Yake Suna Da Karfin Da Za Su Iya Yin Duk Abinda Ransu Keso
Amma Insha Allah Tunda Sun Nuna Mana Cewa Su Ke Da Mulkin Jihar Kano Mu Kuma Idan Allah Ya Kaimu Shekara Ta 2019 Za Mu Nuna Musu Cewa Mu Keda Al'ummar Jihar Kano Kuma Mun Tabbata Idan 2019 Ta Kama Daga Wannan Lokacin Su Da Kansu Za Su Gane Cewa Karfin Da Suke Takama Dashi a Yanzu Ya Koma Hannun Mu
Kuma Batun Aurar Da Zawarawa Babu Gudu Babu Jada Baya States 36 a Najeriya Na Tabbata Ni Rabiu Kwankwaso Babu Jihar Da Bani Da Alfarma Duk Jihar Da Nake So Idan Nace Su Bani Aron Fili Inyi Wannan Biki Za Su Bani Idan Ma Ban Samu Ba Sai In Zo Abuja In Aurar Dasu
Kuma Insha Allahu 2019 Sai Na Chanza Wa Al'ummar Jihar Kano Da Mafi Alkairi Kuma Ina Mika Sakon Alhini Ga Duk Wani Masoyina Dake Fadin Najeriya Dama Duniya Baki Daya Kowa Yayi Hakuri Saura Kiris
Title :
Za Mu Chanza Jihar Kano a 2019 - Kwankwaso
Description : Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso Yace Ko Kadan Matakin Da Tsohon Mataimakinsa Gwamna Ganduje Ya Dauka Na Hana Shi Aura...
Rating :
5