Gwamnatin tarayya ta ayyana aniyar fara binciken tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan akan tashin wasu bama-bamai da suka zama silar gurgunta samar da man fetur da kuma lantarki.
Wata kwakkwarar majiya daga jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, tuni ma an fara binciken ta karkashin kasa, domin zargin sa da kawo cikas ga ganga 2.2 da gwamnatin tarayya ke haka a kullum, sakamakon wasu bama-bamai da aka rika tayarwa a yankin.
Title :
Za A Binciki Jonathan Akan Tashin Bama-Bamai
Description : Gwamnatin tarayya ta ayyana aniyar fara binciken tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan akan tashin wasu bama-bamai da suka zama sila...
Rating :
5