Anyi garkuwa da wata yarinya yar shekaru biyu mai suna Christiana Idowu a unguwar Maza maza a Jihar Legas. Game da rahoton da ake badawa Wata mat ace ta sace yarinyar a hanyar zuwa karatu
Mahaifin yarinyar yayinda yake tabbatar da faruwan, yace masu garkuwa da mutanen sun doki yayarta kafin suka kwace yarinyar a hannunta.
“Yayinda yayarta ke kaita makaranta, wata mata ta fito daga wani wuri ta dauke ta. Ta doki yayar kuma ta kwace idowu ta tafi da ita.”
Kwanakin baya,wani mai suna Kadiri Ismaila ya tura sako ta shafin sada umuntarsa ta facebook mna yanda aka ga wata mata ta sace wani mataccen jariri a unguwar oshodin jihar legas. Mataan mai suna Kuburat Ayinde ta shiga hannu ne a ranar litinin a garin oshodi karkashin gada yayinda mutane suka kamata da laifin sace wata jaririyan wata daya a bayan ta.
Title :
Yanda Akayi Garkuwa Da Jariri A Jihar Legas
Description : Anyi garkuwa da wata yarinya yar shekaru biyu mai suna Christiana Idowu a unguwar Maza maza a Jihar Legas. Game da rahoton da ake badawa Wa...
Rating :
5