A yayin da ake ce ce ku ce kan wani mutum da ya sanya wa karensa sunan Shugaban kasa, wata mata ta bi sahunsa inda ta sanya wa karenta sunan Ministan Yada Labarai, Lai Mohammed.
Matar mai suna, Misis Ogbonna ta bayyana cewa ta yanke wannan shawarar ce saboda Ministan yana matukar burgeta inda ta yi mamaki kan yadda 'yan sanda suka cafke wancan mutumin da ya sanya wa karensa sunan Shugaban kasa.
Title :
Wata Mata Ta Sanya Karenta Suna Lai Mohammed
Description : A yayin da ake ce ce ku ce kan wani mutum da ya sanya wa karensa sunan Shugaban kasa, wata mata ta bi sahunsa inda ta sanya wa karenta suna...
Rating :
5