|
Adam A Zango |
Wannan shahrarren dan fina finan hausa, Adam Zango yayi rantsuwa da Alqur’ani game da zargin aikata luwadi da ake masa. Yayi rantsuwan ne a gidan talabijin din DITV Kaduna.
Ga Video Daga Kasa
Title :
VIDEO: Adam A Zango Yayi Rantsuwa Da Alqur’ani Akan Zargin Luwadi
Description : Adam A Zango Wannan shahrarren dan fina finan hausa, Adam Zango yayi rantsuwa da Alqur’ani game da zargin aikata luwadi da ake mas...
Rating :
5