Rahotanni sun tabbatar da cewa ana cigaba da aikin tantance zawarawa a wani bangare na shirin aurar da su da gwamnatin jihar Kano ke daukar nauyi.
A baya dai, gwamnatin jihar Kano ta aurar da dubban 'yan mata da zawarawa a karkashin wannan shiri, wanda ake ganin ya samu tagomashi saboda matakai da sharuddan da ake gindayawa kafin yin saki, idan an yi auren. Su dai, hukumomi suna cewa sun bullo da shirin ne da nufin rage baɗala saboda rashin aure.
Title :
Shirin Auren Zawarawa Ya Kankama A Kano
Description : Rahotanni sun tabbatar da cewa ana cigaba da aikin tantance zawarawa a wani bangare na shirin aurar da su da gwamnatin jihar Kano ke daukar ...
Rating :
5