Yar Gidan tsohon gwamnan taraba danbaba suntai wanda ya gammu da hatsarin jirgin sama kuma ya sami tabbin kwakwalwa ta yi aure.
Mahiafiyar ta da sauran yan uwa ne suka hallacci bikin wanda ya akayi ba tarre da watsawa ba. ga dai hotunan:
Title :
Photos: Yar Tsohon Gwamnan Jihar Taraba Ta Auri Bature
Description : Yar Gidan tsohon gwamnan taraba danbaba suntai wanda ya gammu da hatsarin jirgin sama kuma ya sami tabbin kwakwalwa ta yi aure. Mahiafiyar ...
Rating :
5