'Yar gidan shugaban Amurka, Sasha Obama a yayin da take aiki a wani shagon sayar da abincin kayan ruwa dake Amurka, don samun na kanta duk da mahaifinta shine shugaba na daya a duniya. Amma nan Nigeria diyar shugaban kasa Buhari sai kaiwada kawowa take wai tana taimakon marayu ba tare da kama wata tsayayyar sana'a ba. Sannan bamu san hanyar da take samun kudinta ba a wannan mawuyacin hali da Nigeria ke ciki. Lallai bature daban yake.
Title :
Photos: Yar Barack Obama Ta Fara Aiki A Shago Sayar Da Abinci
Description : 'Yar gidan shugaban Amurka, Sasha Obama a yayin da take aiki a wani shagon sayar da abincin kayan ruwa dake Amurka, don samun na kanta d...
Rating :
5