Wata mata yar kasan Sin tanada juna biyu kimanin watanni 17 ke nan a maimakon watanni 9 na haihuwa. Matar yar kasan Sin din mai suna wang ta kece tarihin duniya mai ciki mafi tsawon lokaci a tarihi. Matan ta yard da likitocinta cewa likitoci zasu yi mata aikin tiyata idan cikin ya wuce watanni 18.
Wang shi, wacce ta samu ciki watan febrairu 2015,kuma ta kamata ta haihu a watan nuwamb 15 amma har yanzu bata haihu ba. Matan ta cigaba da zuwa asibiti kowani kwana bakwai zuwa goma saboda dubin likita, kuma likitoci sunce bazasu iya yi mata aikin tiyata ba saboda cikin bai kai watanni 14 ba , da yiwuwan mahaifan bata nun aba.
Game da mijinta, yace jaririn na nan da lafiya ,hakazalika kuma matan . kuma yace bai san dalilin jinkirin ba.
Source Naij
Title :
Photos: Wata Mata Mai Ciki Watanni 17
Description : Wata mata yar kasan Sin tanada juna biyu kimanin watanni 17 ke nan a maimakon watanni 9 na haihuwa. Matar yar kasan Sin din mai suna wang ta...
Rating :
5