Daga yankin Kuala Penyu wani matashi mai suna Lelaki ya angwance da Amaryarsa Salmat 'yar Shekaru 43 a babban birnin kasar Kuala Lumpur.
Wannan aure dai an daura shi a jiya Juma'a a gaban dubban mutanan da suka taru daga dangin yaron da dangin matar domin shaida wannan daurin aure.
Cikin farin ciki da annashuwa Ango da Amarya suka dinga dagawa mahalarta taron hannu suna masu murna da wannan aure. Haka nan su ma iyayen yaron suna masu murna da wannan daurin aure.
Title :
Photos: Wani Matashi Dan Shekara 18 Ya Auri Wata Mata 'Yar Shekaru 43 A Malaysia
Description : Daga yankin Kuala Penyu wani matashi mai suna Lelaki ya angwance da Amaryarsa Salmat 'yar Shekaru 43 a babban birnin kasar Kuala Lumpur...
Rating :
5