An tabbatar da mutuwar wani Dan Achaba da mashin a garin Osogbo, bayan daya kinyin biyayya ga masu bada hannun kan titi.
Acewar wani mai amfani da shafin Facebook, wanda shiya fadi al’amarin , shi matukin mashin din yaki ma jami’in da Ke bada hannu biyayya a lokacin da ya tsaida shi saboda gajen hakurin sa, an dai hange shi ya fadi ya mutu a gaban sakatariyar PDP dake Osogbo bayan da jami’an da Ke bada hannu masu jajayan Kaya suka tsaida shi ya ki tsayawa.
Ya nuna gajen hakurin sa sosai yayin da hukuma mai bada hannu masu sanye da jajayan Kaya suka umarce su da su tsaya ,amma ya ki tsaya wa wanda da ga baya ya gamu da ajalinsa inda akaga ya mutu a dai-dai sakatariyar PDP da take a Osogbo.
Mutumin dai ya mutu ne bayan da yakiyin biyayya ga umurnin mai bada hannu wanda Yayi biyayya ga umurnin mutuwa, wanda abin ya faru duka be wuce mintuna 5 ba, inda wani dan mashin da aka ba umurnin wucewa ya taho da gudu ya bigeshi, fadin shi keda wuya kanshi da daki kankaran dake gefen titi wanda nan take yace ga garin ku nan.
Haka kuma shi jami’i mai bada’a hannu ya dan samu kujewa a kafadar sa, wanda hukumar kula da zirga-zirgar motoci da hadura ta kasa wato FRSC suk dauki gawar dan acaba.
Allah ya jikan sa.
Title :
Photos: Rashin Bi Dauka Yayi Sanadiyyar Mutuwar Wani Dan Achaba
Description : An tabbatar da mutuwar wani Dan Achaba da mashin a garin Osogbo, bayan daya kinyin biyayya ga masu bada hannun kan titi. Acewar wani mai ...
Rating :
5