Shugaban sashin sada zumunta na 'Facebook', Mark Zuckerberg ya kawo ziyara ta farko a Afirka wanda ya sauka a jihar Lagos.
A yayin wannan ziyarar ne ake sa ran shugaban zai kaddamar da wata gidauniya da zai zuba zunzurutun kudi domin tallafa wa matasa a kan manhajar sanin komfuta, kuma zai tattauna da al'ummomi masu amfani da facebook.
Nijeriya ce kasar da ta fi kowacce kasa a nahiyar Afirka yawan jama'a masu amfani da facebook. A kwanakin baya ma sashin ya sanya harshen Hausa a matsayin jerin harsunan da ake amfani da su a facebook.
Title :
Photos: Mark Zuckerberg Ya Ziyarci Najeriya
Description : Shugaban sashin sada zumunta na 'Facebook', Mark Zuckerberg ya kawo ziyara ta farko a Afirka wanda ya sauka a jihar Lagos. A yayin w...
Rating :
5