Shugaban Izala na kasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau kenan a gonar sa dake jihar Adamawa, wanda ya dauki shekara da shekaru yana noma ta. Kuma ya yi kira ga sauran 'yan uwa musulmi da cewa a koma gona, a riki noma da kiwo, domin akwai albarka a ciki.
Photos Credit- Jaridar Rariya
Title :
Photos: A Koma Gona, Inji Sheik Bala Lau
Description : Shugaban Izala na kasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau kenan a gonar sa dake jihar Adamawa, wanda ya dauki shekara da shekaru yana noma ta. Kuma ...
Rating :
5