Fatima Nejjar da Moulay Omar Benhammad malme ne da sukayi kaurin suna a kassar morroco sabida yarda sukewa musulunci da’awa amman sai gashi a yunzu haka suna kurkuku bayanda yan sanda suka kama su a gaban wanni beach na bakin ruwa suna tsakiyar zina.
Yan sandana dai sun kama sune a cikin wata mota kirar Marcandi ta Moulay a yayin da malamin yake tsakiyar cin bazawarar mai yaya har biyar.
Allah ya dada taunawa munafukai asiri
Source Knotted hausa
Title :
Photos: An Kama Malamin Addini Yana Zina Da Malama A Kasar Morroco
Description : Fatima Nejjar da Moulay Omar Benhammad malme ne da sukayi kaurin suna a kassar morroco sabida yarda sukewa musulunci da’awa amman sai gashi ...
Rating :
5