Tsohon Shugaban Kasa, Cif Olusegun Obasonjo ya nuna cewa ya yi matukar gamsuwa da salon mulkin Shugaban Kass Muhammad Buhari yana mai cewa duk manufofin Shugaban sun dace da muradun Nijeriya.
Tsohon Shugaban wanda ya yi wannan ikirarin a Jalingo. ya kuma musanta Rahotanni cewa yana kokawa da tsarin mulkin Buhari inda ya bayyana wanda ke Yada Rahotanni a matsayin dan ta'adda. Ya kara da cewa ya san idan Buhari ke da kwazo kamar yadda yasan inda yake da rauni.
Title :
Na Gamsu Da Salon Mulkin Buhari - Obasonjo
Description : Tsohon Shugaban Kasa, Cif Olusegun Obasonjo ya nuna cewa ya yi matukar gamsuwa da salon mulkin Shugaban Kass Muhammad Buhari yana mai cewa ...
Rating :
5