Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari ya caccaki dattawan yankin Niger Delta inda ya kalubalance su kan su bayyana wa duniya adadin kudaden da aka narka a yanki a tsawon shekaru shida da suka wuce.
Gwamnan ya nuna cewa dole gwamnati ta fitar da bayanai game da kashi 13 da ake ware wa jihohin yankin daga asusun tarayya don a fahinci inda kudaden ke makalewa.
Title :
Masari Ya Caccaki Dattawan Yankin Niger Delta
Description : Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari ya caccaki dattawan yankin Niger Delta inda ya kalubalance su kan su bayyana wa duniya adadin kudaden d...
Rating :
5