Da safiyar yau Juma'a ne aka yi jana'izar marigayi Malam Abdulsalam Yusuf a Kano.
Marigayin dai shi ne mahaifin fitaccen matashin mawakin zamani Nazifi Asnanic.
Allah ya gafarta masa, amin.
Title :
Maihaifin Nazifi Asnanic Ya Rasu
Description : Da safiyar yau Juma'a ne aka yi jana'izar marigayi Malam Abdulsalam Yusuf a Kano. Marigayin dai shi ne mahaifin fitaccen matashin ...
Rating :
5